Ana cikin rashin tabbas kan makomar hukumar agaji ta Amurka bayan ma’aikata sun ce an hana su shiga wurin aiki sannan gwamnatin Trump na shirin hadesu wuri guda da ma’aikatar harkokin waje.
Go to Source
Author: @bbchausa
Go to Source
Author: @bbchausa